Bayan sace ni sunyi min aski kwana 12 kullum sai sunyi Lalata da Ni


Wata mata me suna Maimuna wacce yan bindiga sukayi garkuwa da ita ta bayyana mana yadda tasha bakar wahala da cin mutunci a hannun yan bindigar.

Maimuna Abbas ta tabbatar mana da cewa yan bindigar suna kaita daji sukayi mata aski. Sannan wuni sukeyi suna mata fyade.



Post a Comment

Previous Post Next Post