Anyi Nasarar Tarawa Wannan Marar Lafiya Kuɗin Da Za'a Kaita Asibiti Da Saya Mata Abinci...

KU KALLI GA VIDEO NAN A ƘASA 👇 👇 

Masha Allah wasu mutane sunyi Abin alheri na taimakawa wannan baiwar Allah dake fama da rashin lafiya.

sun taimaka mata da kuɗi wanda zata fara jinya da neman magani.

Muna rokon Allah ya bata lafiya, su kuma Allah ya saka musu da alherin sa...


Post a Comment

Previous Post Next Post