Wallahi Ba Za Mu Zura Ido Ana Kashé Mutane Mu Yi Shiru Ba, Cewar Sheikh Abdullahi G/Ƙaya.
"Muna buƙatar ayi bincike a gano masu laifi (waɗanda suka jefa Bom kan masu taron Maulidi) sannan a hukunta su." In ji Shehin Malamin.
Ga cikakken video nan ku kalla a kasa...
👇👇👇👇👇👇👇👇
Tags:
LABARI