A yiwa Kano adalci ta hanyar tabbatar da abinda al’umma ke muradi – Gamayyar Malamai


Gamayyar Malamai a jihar Kano na bangarorin Tijjaniyya, Ƙadiriyya da kuma Izala, da suka hada da Limamai da Alarammoni sun yi kira akan a tabbatar da Adalci a kotun ƙolin Nigeria.

👇👇👇👇👇👇

 


 

Post a Comment

Previous Post Next Post