Daɗi Bisa Daɗi: Rabi Bawa Maikada a cikin shirin Kwana_casa'in, ta samu karuwar diya mace a gidan aurenta na zahiri.


Tabarakallah Masha Allah. Rahama MK da aka fi sani da Rabi Bawa Maikada a cikin shirin Kwana_casa'in, ta samu karuwar diya mace a gidan aurenta na zahiri.

Ga cikakken rahoto nan mun kawo muku a kasa domin ku kalla..


Post a Comment

Previous Post Next Post