Na Rantse Da Allah Ko Agaban Allah saina bada Shaidar cewa Abduljabbar Bai zagi Ma,aiki ba Kuma Wallahi duk ya fisu Son Annabi (S.A.W) inji Wani Matashi.


Kamar dai yadda aka sani a shekaran jiya alhamis ne aka yankewa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara Hukuncin Kisa ta Hanyar rataya a wata kotun Musulunci a Jahar Kano.

KALLI BIDIYO 👇👇👇👇👇

Mutane da dama sun bayyana ra’ayoyi daban daban akan Hukuncin da aka yankewa Sheikh Abduljabbar wanda da dama suna ganin bai masu dadi.

Hakan yasa Mabiyansa sukace zasu daukaka kara kasancewar Hukuncin da aka yankema Shugaban su baiyi masu dadi ba. A karshe dai matashin ya bayyana cewa duk wanda ya isa shima yayi Rantsuwa kamar yadda yayi.

Post a Comment

Previous Post Next Post