Wa’yannan jaruman a duk cikin jaruman kannywood mata babu wasu jarumai wanda suka kaisu kwarewa a wajen rawa da duk yadda zasuyi su nishadantar da mutane ta hanyoyi da dama haka yauma sunzo da wani sabon abu wanda idan kuka kalla abin zaiyi matukar kayatarwa saboda sunzo da wani sabon salo mai kyau.
Babban abinda sha’awa yadda suka hade kansu da Maryam Yahaya da kuma jaruma Rahama sadau sai kuma jaruma Amal Umar wannan sune wanda suka bawa mutane mamaki ta cikin wannan bidiyon saboda wani salo naban mamaki da suka zo dashi.
GA BIDIYON ANAN 👇👇👇👇👇👇👇👇
Tags:
Kannywood