Biki Bidiri Shagulgulan Auren Jarumi LUKMAN Na Shirin LABARINA, Lamari Yayi Kyau


Biki Bidiri Shagulgulan Auren Jarumi LUKMAN Na Shirin LABARINA, Lamari Yayi Kyau....

Kalli Bidiyo 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Masha Allah, Allah ya kawo zaman lafiya da zuri'a dayyiba alfarma shugaban halitta (s.a.w).
Tabbas rayuwa zatayi dadi kasancewar su masoya tun a baya, sun kasance suna matukar kaunar junansu.
Fatan mu dai Allah ya azurtata su da farin ciki mai daurawa.....

Post a Comment

Previous Post Next Post