Alhamdulillahi: Asirin Wasu Matsafa Matasa Yan Kungiyar Shan Jini Ya Tonu


Alhamdulillahi: Asirin Wasu Matsafa Matasa Yan Kungiyar Shan Jini Ya Tonu.

GA BIDIYON ANAN 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Innalillahi Wannan ba karamar musifa nace saboda son duniya, harka saɓawa Allah.

Matasa lallai ya kamata mu farka kada son duniya ya rufe mana idanuwa har takai munyi abinda zamuyi danasani.

Allah Ubangijin ya karemu ya kare zuriyar mu.....

Post a Comment

Previous Post Next Post