Masha Allah: Wata Hafizar Alqur’ani Mai Girma Ta Haddace Sa Alhandulillah Yanzu Muka Samu Wannan Labari Mai Dadi Inda Wata Budurwa Ta Haddace Alqur’ani Mai Girma.
Wata Budurwa Mai Suna Nana Ta Haddace Alqur’ani Mai Girma Kuma Yanzu Haka Ta Dauki Aniyar Rubuce Sa Masha Allah Wannan Lamari Yayi Matukar Dadi Kana Ya Burge Jama’a da Kuma Alumma.
Alhandulillah Jama’a Dadama Sun Shedi Wannan Daliba Akan Irin Kyawawan Halayen ta da kuma Dabiun ta Sai dai Muce Masha Allah Alhandulillah.
DANNA NAN 👇👇👇 DOMIN KA KALLI BIDIYO 👇👇👇👇
Tags:
LABARI