Dubun Wani Matashi Mai Shigar Mata Domin Ya Cuci Samari Ta Cika Yanzu Yanzu Kalli Bidiyo.
Wannan matashin dai dubun sa ta cika ne a hannun wasu matasa yayin da yake kokarin ganin ya damfari daya daga cikin su.
Wannan rayuwar ta na cike da kalubale toh samari sai akula da kyau ba kowacce mace ce mace ba.