Fitacciyar jarumar Kannywood Ummi Rahab wadda aka daura Auren ta da Mawaฦi Lilin Baba a watannin baya ta kuma sakin bidiyon su tare suna sharbar romon soyayya.
Jarumar a kwanakin baya ma sun saki bidiyon su da kuma hotuna wanda sukayi matukar jawo kace nace a shafukan sada zumunta musamman ma shafin Facebook.
Ummi Rahab tana daya daga cikin jarumai wadanda sukafi daukar hankali duba da yanayin shekarun ta a matsayin ta na matashiya,itace jaruma mafi kankanta da take da miliyoyin Mabiya a shafukan sada zumunta.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.
Kalli Bidiyo ๐๐๐ Karku Manta Ku Danna Sau 4 Zai Nude๐๐๐๐
Tags:
Kannywood