Wannan Yarinya Da Kuke Gani Itace Wadda Ta Haddace Alqur'an Kuma Ta Rubata Shi Da Hannu.


Masha Allah wannan yarinya itace wadda ta Haddace Alqur'an Kuma Ta Rubata Shi Da Hannu.

Wanna yarinya mai suna yusra Allah ya zuba mata basira marar misaltuwa, abin sai dai muce Allah ya ƙara mana kwantar Alqur'ani.

Hakika iyayen wannan yarinya sunyi sa'ar da ba kowanne iyaye ke samun wannan babbar sa'ar ba.

Kalli yadda take karanta Alqur'ani kamar balarabiya masha Allah.



Post a Comment

Previous Post Next Post