Tirkashi!!! 😳 RAHMA SADAU TA FUSATA KAN TSOKACIN DA MANSURA ISAH TAYI MATA A YAU.
Jarumar Wasan Kwaikwayo Wato Rahma Sadau Ta Yarfawa Mansurah Raddi ne
Bayan Futar Sunayen Matan Dazasu yiwa a Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyar APC
Talla wato (Campein) Jarumar Rahma Sadau Tayi Raddin ne Inda Tace Babu wani Dan Takara data Sani A Yanzu Wanda Zata yiwa Talla……
Dan Haka A Cire Sunanta Aciki Anan Take Mansura Isah ta Mayar mata da Amsa Ga Cikakken Bidiyon ta Cikin nan..
SANARWA!!!
Ga Video 👇👇👇👇Karku Manta Ku Danna Sau 3 Zai Buɗe...
Tags:
Kannywood