Tirƙashi Lallai Duniya Tazo Karshe Wai Ace Iskanci Ya Zama abun Ado Bidiyon nan Zai Baku Mamaki Matuka


Tirkashi Babbar Magana’ An Saki Wani Fefen Bidiyon Sirri Na Wani Saurayi da Budurwar Sa Yadda Suka Aikata Abunda Bai Kamata ba duda irin wannan abun ya zama ruwan dare ya kama ta samari suyi hattara sudai na irin wannan ta’asar da yaran mutane.

Wani abun ban haushi ma za kaga wasu mata da muji ne ma suke fitowa social media suna fitsara kala kala har wasu suma su gani su koya daga wajan su to kusani duk wanda yai wani abu na rashin kyautawa wani ya koya to yana da kamasho akan abun da ya koyar walau aikin al’kairi ko aikin sharri.

⬇️⬇️⬇️⬇️

Babu Shakka Wannan Bidiyo Yayi Matukar Jawowa Wannan Saurayi da Budurwa Zagi Matuka a Kafa’fan Sada Zumunta Inda Alumma Suke’ta Toffa Albar’kacin Bakin Su Saboda Ganin Yadda Wannan Saurayi Ke Sunbatar Budurwar Kuma Suna Rungume da Juna.

Babban Abun’ Haushin Ma Shine Yaran Hausawa Ne Amma Suka aikata Hakan Babu Kunya Allah Yashirya Shine Abunda Zamu’Ce Kawai.

Post a Comment

Previous Post Next Post