Wata Matashiyar Budurwa Akafar Sada Zumunta ta TikTok ta bayyana dalilan da yasa ta fara yin TikTok.
Wannan Videon dai ya matukar girgiza jama'a akan maganar da take faɗa cikin tausayi da kuka.
Abindai ba'a cewa komai sai dai muna rokon Allah ya bata miji na nagari da sauran mata baki ɗaya.
Zaku iya kallon Bidiyon dake ƙasa.....
Tags:
LABARI