Kalli zafafan hotunan Murja Ibrashim Kunya na Happy Independence


Murja Ibrahim Kunya shahararriyar ‘yar TikTok ita ma ta wallafa zafafan hotunan ta na murnar Happy Indepwndence, na cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan Nageriya.

Murja Ibrahim ta wallafa hotunan nata ne a shafin ta na sada zumunta instahram, inda suka dauki hankulan jama’a da dama.

Ga zafafan hotunan nata a kasa domin ku kalla.











Post a Comment

Previous Post Next Post