Kalli Shagalin Auren Jarumi (Daddy Hikima Sanda) Ya Bawa Mutane Mamaki Matuƙa.


Jarumi Adam Abdullahi Adam wanda akafi sani da (Daddy Hikima Sanda) ko kuma (Abale) a dai dai wannan lokaci muka samu labarin ya Angwance.

Wannan labarin dai yayi matukar girgiza yan Kannywood Baki Ɗaya domin ba wanda ke da tunanin cewa ABALE zaiyi aure anan kusa.

Kalli Bidiyon 👇👇👇👇👇👇

SANARWA!!!
Karku Manta Ku Danna Sau 3 Zai Buɗe 👇👇👇👇👇👇👇


Post a Comment

Previous Post Next Post