JERIN ‘YAN KANNYWOOD WADANDA SUKE HAIFAFFUN KASAR NIGER.



1. AUTA MG BOY, Idan ana lissafin mawaka doke xa asa da auta mg boy domin ya shahara abangaren wakoki a masana antar kannywood shima haifaffen kasar Niger ne .


2. TUNBA GWASKA, Tunba gwaska jarumar ce data shahara a masana antar ta kannywood ta shahara ne sannan tayi suna bayan fitowarta afim din adama a zango me suna gwaska dalilim dayasa ake mata lakabi da gwaska a gaban sunanta itama haifaffiyar kasar Niger ce .


3. FATI NIGER, kowa yasan fati Niger shahararriyar mawakiya ce a masana antar ta kannywood tayi wakoki daban daban sannan tayi suna a bangaren wakokinta itama haifaffiyar kasar Niger ce wannan dalilin ne yasa ake kiranta da fati Niger din.


4. ZARAH MUHAMMAD,Zarah muhamm Wanda akafi sani da diamond Zarah itama shahararriyar jarumar ce a masana antar ta kannywood tayi fina finai da dama itama haifaffiyar kasar Niger ce.



5. FANDI ABDURRAHMAN, Fandi abdurraham wadda akafi sani da izzatu jaruma ce data shahara kuma tayi suna a masana antar ta kannywood bayan fitowarta awani fim me suna izzatu wannan dalilin ne yasa akafi saninta da wannan sunan itama haifaffiyar kasar Niger ce.


6. RAKIYA MUSA, Rakiya Musa itama shahararriyar jaruma ce a masana antar ta kannywood wadda abaya akayi mata lakabi da Aisha humaira bayan fitowarta acikin fim dinta me suna Aisha humaira itama haifaffiyar kasar Niger ce.



Post a Comment

Previous Post Next Post