Innalillahi wainna ilaihirrajiun Dalibar Ajin Karshe a Jami’ar Usman Danfodio ta rasu tare da ‘Yar ta a Hatsarin Mota.
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Mara Dadi Akan cewa allah ya yiwa wata mata rasuwa tare da yar’ta kamar yadda a yanzu wannan labarin ya karade social media.
A yanzu haka wannan matar ta kasance daliba a jam’iyar Usman Danfodio kuma a matakin karshe take a Inda a yanzu haka wannan matar ta rasu a hatsarin Mota kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanta da Rahama.
Muna fatan allah yasa aljanna ce makomar ta Ameen domin a yanzu haka wannan labarin ya karade duniya.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka
Tags:
LABARI