Yau Malam Ya Fusata Akan Ummi Rahab Da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka kasan cewa mutane da yawa Suna magana akan yadda suke futuwa suna soyayya a social media.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka jaruman kannywood da yawa Suna fitowa sun bayyana matan su a duniya domin zakaga suna fitowa social media Suna soyayya da matan su.
Hakan yana matukar girgiza malamai domin idan baza ka manta ba malamai da yawa suna Fitowa suyi magana Akan yadda yan kannywood suke fitowa duniya suna bayyana Sirrin su tsakanin su da matan su.
Danna Video sau biyu 2 zai buɗe.......
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaji tsokacin da mutane Sukeyi Akan mutanan da suke futuwa social media Suna bayyana matan su hakan babu kyau.
Tags:
Kannywood