A wani fefan bidiyo da ta saki , ya nuna yadda wata kawar ta Mai suna teema ke lalata da wani ana daf da daura auren ta.
Wannan bidiyo dai ta khaleesat ta saki ya matukar girgiza mutane ganin yadda tea ke shela ayar ta ana daf da auren ta.
Bidiyon dai ya matukar girgiza mutane inda suke ta tofa albarkacin bakin su Hadi da zagi da tsinuwa kan khaleesat kan SAKIN bidiyon kawar tata datayi ana daf da auren ta.
Bidiyon dai yayi sanadiyyar fasa auren teema Wanda Hakan ya matukar girgiza Hadi da tayar mata da hankali inda wani rahotan ma ya nuna cewa tuni dai teema ta Fadi inda take karbar maganin a asibiti.
Wannan dai ya biyo bayan wani martani da jarumar kannywood tayi kan cewa mata da yawa suna bidiyon tsaraicin su inda suke ajiyeshi a wayoyin don nishadantar dasu.
Kalli Bidiyon 👇👇👇