Yadda Akayi Ummita Ta Fara Soyayya Da Mr Geng

 


Yadda Akayi Marigayya Ummita Ta Hadu Da Dan China Mr Geng Har Suyi Soyayya, Kafin Ya Kasheta. Da Yawan Mutane Nata Mamakin Yadda Akayi Musulma Kuma Bahaushiya, Har Ta Hadu Da Dan China Su Fara Soyayya.

Wannan Abun Tambaya Ne, Domin Kuwa Abin Da Mamaki, Wani Abin Mamakin Ma Shine, Soyayyar Tasu Sun Dade Sunayi, Inda Iyayenta Sun San Da Lamarin Soyayyar, Domin Ance Har Makudan Kudade Mr Geng Din Ya Kashewa Marigayya Ummita.

Bayan Da Suyi Soyayya Karo Na Farko, Har Akace Ya Bata Jari Domin Yin Sana’a. Nan Ne Ta Juya Masa Baya Taje Tayi Aurenta, Daga Baya Kuma Sai Auren Nata Ya Mutu, Bayan Jin Labarin Mutuwar Auren Nata Ne Da Mr Geng Yayi, Sai Ya Karo Komawa Izuwa Gareta Domin Ta Sake Bashi Dama Na Biyu.

Inda Akace Marigayyar Taki Bashi Dama Tare Da Juya Masa Baya.. Nan Ne Shi Kuma Yahau Dakalin Zuciya Inda Yaje Har Gida, Cikin Dakinta Ya Far Mata Lamarin Da Yayi Sanadiyyar Rasa Ran Ummitan.

Abin Tambaya Anan. Shin Tayaya Ummita Su Hadu Da Mr Geng Bachanishen Dayayi Aika Aika, Ina Su Hadu Har Su Kulla Alakar Soyayya Mai Karfi. Ga Wani Bayani Damu Samo Muku Cikin Wannan Bidiyon Dake Kasa.





Post a Comment

Previous Post Next Post