An samu wata sabuwar yar iska a tik tok duba irin baɗalar da take aikatawa ba Kunya ba tsoron Allah.
Shafin tik tok dai yazamo shafi mafi shahara Social media inda ake yawan samun mata masu amfani da shi.
Sai dai wasu matan suna amfani dashi wurin korin baiyanar da wasu sassa na jikin su, wasu kuma suna amfani dashi wurin korin tallata harkokin kasuwancin su.
A wannan lokaci a samu wata mata da ke shar-holiyar ta.
Kalli Bidiyon idan ka danna bai buɗe ba to kasake dannawa zai buɗe mungode sosai...
Tags:
LABARI