Duk namijin da baya iya jima’i sau uku a kullu ga wani sabo domin matsalar karfin azzakari.
ASSALAMUALAIKUM BARKANKU DA ZUWA WANNAN SHAFI NAMU NA MAGUNGUNA
DOMIN SAMUN MAGUNGUNA NA GYARAN MATSALAR IYALI MAZA DA MATA, KU KASANCE DA WANNAN SHAFI
( MU TAFI ZUWA MAGANIN KAI TSAYE)
DA FARKO DE, !!
Wanda yake da ka kancewa ko rashin girma,ko wanda yake so ya kara yalwar Azzakarin sa ga magani fisabilillah.
Amma fa kamar yadda nake fada girma tsawo ba shine yake gamsar da mace ba,iya wasanni da sanin wajen yin wasan yayin kwanciya.
Amma ga masu bukatar su kara mata girma ko tsawo ko kauri ga maganin insha Allah ana dacewa.
Za’a nemi:
1) a samo Albasa babba guda
2) a samo Tafarnuwa Sili 4 zuwa 5
3) a samo Ruwa karamin kofi
4) a samo Zuma rabin karamin kofi.
GA WANI SABON HADIN MAGANI KARAFIN MAZAN WANDA YA DANGANCI MAGIDANTA MASU MATSALAR RASHIN KARFIN GABA KO BASA IYA GAMSAR DA ITALANSU
KAMAR YANDA KUKA SANI SAU DA YAWA WASU MAGIDANTAN SUNA FAMA DA WANNAN MATSALAR HAR TAKAI DA CEWA WASU SUN HAKURA SUN BARWA ALLAH KOMAI DOMI SUN KASA SAMUN BIYAN BUKATAR MATSALAR TASU .
to in Sha Allah in har kikayi wannan hadin matslar da yardar Allah ta zo karshe
( GASU NAN KAMAR HAKA)
Za’a markade albasa da tafarnuwa waje daya da ruwa karamin kofi,bayan nan sai a zuba zuma a ciki a gwauraye su sosai.
Za’a rika shan babban chokali 2 safe 2 dare tsawon wata daya idan kana so kaga sakamako me kyau.
Kuma yana karawa Azzakari karfi ana hana saurin kawowa da kara ruwan maniyi.
Allah yasa mu dace
Duk irin kwalliya da wasu matan suka iya idan akazo maganar al’auara saika rena tsaftar su anaso gaban mace ya zama da kamshi budurwa ko matar aure kuma akwai dalilai biyar ((5)) dake kawo hakan
1. istimna.i wato idan sha’awarki ta motsa kiyi amfanida hannunki wajen gamsarda kanki ko kuma maɗigo (lesbian)
2. Daɗewar wando (pant) ajiki ba’ason mace tarika barinsa yana dadewa
3. Yin amfani da ruwan sanyi wajen tsarki Kodai da zaran kinyi tsarki bazaki gogeba ki saka wando da jikan ajiki
4. Duk lokacin da zaki yi tsarkin bayan gida(kashi) ki hada shi da wannan wurin ki cakude da sunan wankewa hakan kan sanya wari ko doyi ya samu wurin zama a gabanki
5. Tafiya ba wando ya zamana ke sanya wando (pant) ba sabonki bane kina iya zuwa ko ina haka ba tare da wando a jikinki ba wasu har unguwa suna fita ba tare da wando ba daga yan’matan har masu auren.
Muna Godiya da kasancewa tare da mu, kuci Gaba da ziyarta Hausaconnect.com domin samun gamsasshen bayani game matsalolin Ku.....
Tags:
NISHAƊI