Abubuwan Da Suke Jawo Warin Gaba
Tafiya Babu Wando (Pant)
Rashin Sanya Takalmi Koda A Cikin Gidan
Dadewa Akan Masai
Rashin Canza Pant Da Wuri
Yawaita Cin Danyar Albasa
Istimna’i Ko Masturation
Tsarki Da Ruwan Sanyi
Rashin Aske Gaba Da Dai Sauransu
Maganin Wannan Cutar.
Mace Ta Dinga Tsarki Da Ruwan Dumi
Kin Dinga Yawan Canza Pant Da Wuri Kamar Sau Uku A Ranar
Ki Rage Cin Danyar Albasa
Duk Lokacin Da Mace Ta Gama Haila Ta Dinga Wanke Gabanta Da Ganyen Magarya Ko Bagaruwa Da Almiski Fari
Ki Rage Yawan Tsaya Akan Masai Kina Dauka Lokaci
Mace Ta Yawaita Aske Gabanta Akai Akai
Idan Kika Bi Wayannan Sharudan Insha Allah Zaki Kare Kanki Daga Samu Matsalar Warin Gaba.
Masu sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Sanna Idan Wanna Ne Karanka Na Farko Da Ka Danna Mana Alamar Kararrawa Sanarwa Domin Samun Shirya Shiryan A Koda Yaushe.
Tags:
Magani