yadda Ali Nuhu ya shiga rigimar tsakanin Nafisat Abdullahi da sarkin waka


Ana wata ga wata ku kalli yadda Ali Nuhu ya shiga rigimar tsakanin Nafisat Abdullahi da Nasiru sarki

A baya bayan nan ne dai aka ya mutsa hazo tsakanin Nasiru Sarkin waka da Nafisa Abdullahi

Hakan ya biyo bayan kalaman da jarumar tati na cewa ” Mutane suna haifar yaran da baza su iya kula da suba sai suna haifar da bazasu amfani kowa ba ” inda Sarkin wakar yayai mata martani me zafi wanda har yasa wasu jaruma shiga tsakaninsa.

Babu shakka maganar da Sarkin wakar ya fada ce tayi musu ciwo har suka kasa jurewa Sai da suka shiga.

Maganar kuwa da Sarkin wakar yayi yace ne “idan kana neman yaran da iyayensu suka kasa kula dasu to ka dubi yan kannywood ” wanda maganar ba karamin ciwo tayiwa su jaruman masana’antar ba

Hakan yasa wasu suka kasa hakuri saida suka amayar da abinda yake ransu.

Sai gashi shima Ali Nuhu anjiyo shi yana martani Duk da shi ya kasance Babba a masana’antar.



Wasu mutane sukance ya kyauta wasu kuma akasin haka mu dai jine namu.

Post a Comment

Previous Post Next Post