Mata masu kananan Nono: Idan kina so Nonuwan ki su ciko su girma Mijin ki yana sha’awar shafasu a kullum to ‘yar uwa ga yadda zakiyi


Wasu ‘yam Matan suna bukatar ganin Nonuwan su ta cilo ya girma yadda kowa ya gani zai yi sha’awar su, to amma hakan bai samu ba.

To Duk Macen da take bukatar ganin Nonuwan nata su ciko ya girma yadda take so, to tayi wannan hadin da zamu kawo muku a kasa.

Abubuwan da Mace zata nema domin hada maganin da zasu ciko mata da Nonuwan nata sune kamar haka.

   • Garin Alkama

• Nonon Saniya

• Aya

• Garin Hulba

• Madara

• Cukwui

Idan kin sami wadannan abubuwan da muka lissafa, to ga yadda zaki hada su.

Zaki sami Cukwui kamar guda 3, sai kuma garin Alkama kimanin gwangwani 1, sai Aya ita ma gwangwani 1.

Sai a hade su a waje daya sannan a dake su har sai sun zama gari, sannan sai ki kawo Nonon Saniya ko Madara idan Madara ce sai ki zuba kamar cokali 3 a ciki, sannan sai ki dama kina sha kullum sau daya.

Bayan haka idan zakiyi wanka sai ki zuba garin Hulba a cikin ruwa sai ki tafasa idan ya huce sai ki wanke Nonuwan naki da shi, sannan kuma sai kiyi wankan ma gaba daya da ruwan.

Post a Comment

Previous Post Next Post