Masha Allah wani abun ban sha’awa daya ke faruwa a jihar Kaduna shine yadda wasu kiristoci ke taya Musulmai gyaran gurin Sallar Idi Babba.
Lamarin ya bada Mamaki duba da irin kiyayyar da wasu suke nunawa junan su akan Addini.
Mutane da dama sunyi mamakin ganin hakan haka kuma manyan jaridu da mujallu ana ta tafka babbar muhawara akan batun.
Ga bidiyon yadda hakan ke kasancewa:
Tags:
Labarai