Alhamdulillah yauma mun ƙara dawo wa da wasu taimako na magunguna masu amfani ga ma'aurata maza da mata.
Da ikon Allah yan suna mana godiya da irin wannan taimako da suke samu a wannan tasha tamu mai albarka.
Hausaconnect.com
Wannan shi ne video yadda Zaka haɗa wannan maganin cikin sauki.;
Tags:
NISHAƊI