Ko Kunsan Jaruma Hajiya Ladin Cima Ta Kai Kimanin Shekaru 60 Tana Harkar Film
byHAUSACONNECT.NG-
0
Shin Ko Kunsan cewa Hajiya Ladin chima (Tambaya) ta Kwashe Kimanin Shekaru 60 tana Harkar film? domin harda ita Acikin Shirin Tarihin Film din me Tatsine na Shekarar (1988).