Kalli Yadda Mahaifiyar Safara’u Ta Rungumeta Tsabar Farincin Sun Jima Basu haɗu ba..
Assalama Alaikum Barkammu Da Warhaka Sannunmu Da Sake Saduwa Daku Awani Sabin Shirin.
Ficacciyar Mawakiya Safara’u Kwana Casa’in tarungume Mahaifiyarta Tsabar Farincin Sun Jima Basu haɗu ba.
Mungano hakanne awata wallafa Datayi ahafinta na tiktok inda Suka Rungume itada Mahaifiyar ta ta Suna masu Farinciki Kan sunjima Basu gamuba.
Mahaifiyar ta ta tanuna Farinciki sosai hartana wani furuci Kan cewa Yar hatafita tsayi Masha Allah tasamata Albarka sosai.
Hausawa sunce gani yakoriji Sabida haka GA cikyakykiyar Videon Akasa Domin kukalla:
Tags:
Kannywood