Innalillahi'wa'inna'ilahirraji'un!! Yanzu-Yanzu Wani Bawan Allah Mai Suna Alhaji Sahib Ya Rasu A Cikin Masallacin Harami


Muna roƙon Allah ya gafarta masa ya sa aljanna ce makomar sa.

 Allah ya bashi mataki mai girma acikin aljanna da sauran yan uwa musulmai... Amin.

Allah ya bashi ladar dake cikin aikin hajji baki ɗayan ta.


Post a Comment

Previous Post Next Post