Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta Hausaconnect.com
Yanzu Muka zo muku da gaskiyar magana akan yada jita jita akan cewa akwai soyayya a tsakanin Hamisu breaker da fatima ali nuhu.
Wannan labarin a zahirin gaskiya bashida tushe bare makama a bangaren gaskiya.
Anyita ta kare Hamisu breaker yakai kudin fatima ali nuhu kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.
Mutane da yawa a yanzu haka sunci karo da labarin cewa Hamisu Breaker ya kai kudin yar gidan Ali nuhu fatima kamar yadda a yanzu mutane da yawa Suna cewa karna ne.
Tags:
Kannywood