MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA.
Abubuwan dake kawo saurin inzali sun hada da basir da ya yiwa Namini kaka gida a kwankwaso.
Ciwon sanyi da sanyin mara.
karamcin ruwan maniyyi a jikin Namiji.
Taruwar daskararren maniyyi a marar Namiji. Ga Namijin da yake da wadannan matsaloli sai ya rinka motsa jikin sa domin motsa jikin yana taimakawa wajan rabuwa da wadannan matsalolin.
Sannan kuma duk Namijin da yake da wadannan matsalolin ya daina shan kayan zaki irin su, Alawa, Suga, da dai sauran kayan zaki, domin idan ba haka ba Namiji zai jima da wadannan matsalolin a jikin sa wanda hakan zai iya haifar masa da matsala tsakanin sa da iyalin sa.
Kamar yadda bincike ya nuna sudai mata suna bukatar jimawa a lokacin jima’i domim akwai matan da suke bukatar a dauki tsawon lokaci ana jima’i dasu kamin
su sami biyan bukatar su.
Sai dai wata matsala dake addabar maza anan ita ce zaka taradda wasu mazan ba yanda za’a yi su dauki ko minti biyar suna jima’i da matan su nan take da zaran sun fara sai suyi inzali, wanda a lokacin
matan su suke bukatar su kuma dazaran
sun yi wannan inzalin shi kenan sun kare
jima’i baza su iya cigaba da yi ba.
Hakkin maigida ne ya rinka biyawa matarsa bukata idan matarka tana samin biyan bukata a gare ka to zaka ga ako yaushe hankalinta yana kanka tarbiya da ladabi sai dada karuwa.
Tags:
NISHAƊI