Kasuwar Mai'adua jihar Katsina
Masara N23,000
Shinkafar waje N27,800
Shinkafar Hausa N50,000
Wake Fari N47,000
Waken soya N39,000
Gero N26,500
Gyada N82,000
Man girki/Kwantalora N32,000
Taliyar Macaroni N6,950
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Kasuwar Mile 12 International Market Lagos
Masara N25,000
Shinkafar waje NN32,000
Shinkafar Hausa N
Wake Fari N60,000
Waken soya N
Gero N28,000
Gyada N68,000
Man girki/Kwantalora N34,000
Taliyar Macaroni N5,700
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Kasuwar Giwa, jihar Kaduna
Masara N19,000
Shinkafar waje N32,000
Shinkafar Hausa N52,000
Wake Fari N44,000
Waken soya N36,500
Gero N27,000
Gyada N115,000
Man girki/Kwantalora N30,000
Taliyar Macaroni N5,600
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Kasuwar Dawanau jihar Kano
Masara N19,000
Shinkafar waje N33,500
Shinkafar Hausa N55,000
Wake Fari N44,000
Waken soya N39,000
Gero N24,000
Gyada N82,000
Man girki/Kwantalora N35,000
Taliyar Macaroni N7,400
Majiya:
Mun samu wadannan bayanai daga wurin jama’a kamar haka:
1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina a Nijeriya.
2. Malam Suleiman Hassan, dan kasuwa a kasuwar Giwa jihar Kaduna, Nijeriya
3. Suleiman S Tunau, dan kasuwa a kasuwar Mai’adua jihar Katsina, Nijeriya
4. Abdullahi Malami Muhammad Jos dan kasuwa a Mile 12 International Market, Lagos
5. Salisu Ahmadu Yanduna, dan kasuwa a Dawanau jihar Kano
Tags:
Labarai