Cikakken Videon Rawar Fatima Ali Nuhu Ba Tare Da Kayan Kirki Ba.


Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto.

Fatima yar gidan sarki ali nuhu ta saki wani sabon video inda take rawa a cikin dakin ta.

Wanda wannan shine karon farko da aka fara ganin yadda yar sarkin kannywood ali nuhu take yin rawa.

Amma wasu sunyi mamaki cewar meyasa ali nubu baiyi wa yar sa fatima fada ba akan abinda tayi

Inda a hannu guda ka wasu suke ganin cewa ba yadda za,ayi ya iya hanata tayi rawa domin shima yana yin rawa.

KALLA:

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta Hausaconnect🙏🙏🙏

Post a Comment

Previous Post Next Post