Wannan Rigimar dai ta fara ne tun lokacin da jarumi adam a zango ya samu matsala da Jaruma Ummi Rahab a dai dai lokacin da ya fara haska ta cikin film ɗin FARIN WATA.
Daga baya Jaruman biyu suka samu rashin jituwa har zuwa lokacin da jarumar tayi aure daga lokacin kuma rigima ta dawo sabuwa.
Kalli Wannan video Na Fati Slow inda take cacckar Adam a Zango:
Tags:
Kannywood