An Gano Dalilin Mutuwar Director Izzar So Nura Mustapha Waye



Dalilin mutuwar Marigayi Nura Mustapha Waye, daraktan Allah yayi mishi rasuwa ne a jiya Lahadi bagtatan.

Mutane da dama sunji mutuwar tashi har zuci saboda yanayin Kyawawan halayyarsa da kuma Soyayyar Annabi Muhammadu S.A.W da kuma yadda ya sauya akalar masana’antar Kannywood izuwa doron Addinin gaskiya.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon dalilin mutuwar tashi anan kasa:



Post a Comment

Previous Post Next Post