Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta Hausaconnect.
Yanzu Muka zo muku da wata sabuwar hira da akayi da daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata.
Haka zalika yar auta a cikin kannywood wacca tafi kowa iya wauta da lalaci a cikin fina finan hausa.
Sabira dai ta kasance tsohuwar matar rabilu musa ibro tsohon jarumin kannywood.
A wata hira da bbc hausa tayi da jarumar ta bayyana yadda suka hadu da Marigayi Rabilu Musa ibro kuma har sukayi aure suka haifi yaro daya wanda daga baya ya rasu.
Su kuma suka rabu sai dai ta bayyanawa bbv dalilin rabuwar tasu Ga cikakken Vedion nan.
Tags:
Kannywood