Ya Mutu Bayan Ya Baiwa Mahaifiyar Sa Ƙoda



Allah Akbar wannan bawan Allah yayi namijin ƙoƙari inda ya baiwa mahaifiyar sa ƙoda shi kuma daga baya Allah yayi masa rasuwa.

Mun samu wannan labari daga makusancin mamacin, inda ya wallafa wannan sanarwar a shafin sa na Tweeter.


Allah ya gafarta masa Amin, mukuma Allah ya bamu ƙyaƙyawar ƙarshe.

Post a Comment

Previous Post Next Post