Bayan Ummi Rahab Ta Tare Gidan Angon Ta Lilin Bana kalli Alherin da Yayi Mata


Sati ɗaya bayan Ummi Rahab Ta Tare Gidan Angon Ta Lilin Baba, bayan fatar zaman lafiya da kuma Allah ya bada zuri'a ɗayyiba zuwa ga ango da amarya.

Fittaccen mawaki kuma jarumi Lilin Baba wanda shine tauraro acikin Film mai dogon zango WUFF, mun samu labarin ya gwangwaje amaryar sa da dalleliyar mota kirar JEEP.

To Amma kawo zanxu ba musamu jin ta bakin saba, sai dai wani mai biniyar jarumin yace shima haka yake ji a cikin gari.

Allah ya sa haka yafi Zama alkhairi a tarayyar su,


Post a Comment

Previous Post Next Post