Kannywood:- Breaking_News_Abubakar Bashir Maishadda announced his Wedding On His Instagram page.

 


Producer ya aikawa masoyan sa goron gayyata ne shafin sa na Instagram.

Zaa daura auren aranar lahadi Sha ukku da ga watan ukku shekara ta dubu biyu da ashirin da biyu 13/03/2022.

Da misalin karfe 11:00 Allah ya bada zuriya dayyaba.



Post a Comment

Previous Post Next Post