YANZU-YANZU: An Samu Nasarar Kuɓutar Da Babar Mawaki Dauda Kahutu Rarara Daga Hannun Waɗanda Suka Saceta...


A daren jiya Talata ne dai aka samu nasarar kuɓutar da mahaifiyar mawaƙi Dauda Kahutu Rarara daga hannun ƴan bińdígąr da suka sace ta tsawon sama da sati uku.

Ya zuwa yanzu dai babu tabbacin an biya kuɗin fansa ko ba a biya ba. Yanzu haka tana cikin iyalanta tana samun kulawar da ta kamata.

Ga Cikakken video nan mun ajiye a kasa ku kalla...



Post a Comment

Previous Post Next Post