Duk wanda ya faɗa ma illar zanga-zanga, ka faɗa masa illar yunwa...

KA DANNA DOMIN KALLON VIDEO 👇


Ya zama dole gwamnati ta dawo mana da tallafin man fetur, kuma abude mana iyakokin Nigeria domin shigo da abinci.


Matasa sun bayyana yadda za'a gudanar da zanga zanga a faɗin Nigeria...


Kuci gaba da bibiyar mu domin samun labaru akan Zanga-Zangar da matasa ke shirya wa...

Post a Comment

Previous Post Next Post