SHEKARUNTA 18 MARAINIYA CE BA TA DA MAI KAITA ASSIBITI, RASHIN LAFIYA DA YUNWA YA MAYAR DA ITA KWARANGWAL
Wannan Yarinya yanzu haka shekarunta 18 Marainiya ce iyayenta sun rasu, Tana hannun yar Mahaifiyarta, wadda Abinci da. Za su ci ma ba su da shi Balantana maganar Kai wannan Yarinya assibiti. Har an wayi Hari Gari Saboda Yunwa da rashin Lafiya wannan Yarinya ta ba ji ko magana sai lokaci zuwa lokaci ake ganin Tana yi
Mu taimaka don ceto rayuwar wannan Marainiya talauci da yunwa ya mayar da ita haka, Domin tun da ta fara wannan rashin Lafiya ko karamar assibiti ba a kaita ba, Saboda talauci.
Ga video nan mun ajiye a kasa ku kalla...
Tags:
LABARI