Taron Addu'o'in Neman Nasara Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf


 Sanarwa ta musamman!!!


Gamayyar ƙungiyoyi masu zaman kansu, da kungiyoyin cigaban al'ummar jihar Kano, da ƙungiyoyin ƴan kasuwa na gayyatar dukkanin al'ummar jihar Kano taron addu'ar neman nasara ga mai girma gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf .


Za'a gabatar da wannan taron addu'a a filin Mahaha dake kofar Na'isa da misalin ƙarfe 10:00 na safiyar gobe Alhamis.


Ana buƙatar dukkanin wanda zai zo wajen wannan addu'a ya taho da darduma ko tabarmar Sallah.


Kalli bidiyo....



Post a Comment

Previous Post Next Post