Zuwa yanzu kananan hukumomi da dama gadajen Angwaye da Amare sun Karasa


Zuwa yanzu kananan hukumomi da dama gadajen Angwaye da Amare sun Karasa, kaya ne na alfarma maigirma gwamna yayi musu, za'a daura Aure 1800. Mutane 3600 kenan ga kayan daki ga gara ga kuma sadaki kana ga kayan sawa. Mafiya yawancin Amaren nan Yan Matane marayu wadan da angaza samun kudin kayan daki shekara da shekaru Aure yaki yuyuwa. Allah ya sakawa Gwamnan Kano Engineer Abba Kabir Yusuf da Alkairai.

Kalli yadda rabon kaya ke gudana a offishin hisba dake cikin jihar Kano.

Kalli video.
👇👇👇👇



Post a Comment

Previous Post Next Post