YANZU YANZU: Bama Neman Mulki ko a Mutu a Ayi Rai Kowa ya kwantar da hankalin sa babu wanda yake cin rabon wani rabon ka naka ne, kuma abinda Allah yace zakayi shi zakayi Babu Wanda ya isa ya sauya hukuncin Allah -Kwankwaso ya magantu..
Kalli cikakken video.
👇👇👇
Tags:
Labarai