Burina Na Auri Ahmed Musa Kuma Ina Fatan Yin Ido Huɗu Da Shi Koda Ba Zai Aure Ni Ba, Cewar Bilkisu Na'ibawa.
Daga ƙarshe dai ɗan wasan ƙwallon ƙafar Ahmed Musa ya yi wa Bilkisu fatan alheri a shafin Dala FM na TikTok in da ya yi mata fatan samun miji mafi alkairi.
Kalli video..
👇👇👇
Tags:
Labarai